Tuesday, 7 August 2018

Yanda 'yan Kwankwasiyya sukayi bikin Kona tsintsiya a Kano

Wasu 'yan Kwankwasiyyya kenan a garin Kano da sukayi bikin kona tsintsiya dan nuna goyon vayansu ga madugun tafiyarsu,Sanata Rabiu Musa Kwankwaso daya koma PDP.Rariya.

No comments:

Post a Comment