Tuesday, 7 August 2018

Za'a fim din Gwaskan mata

Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango ya shahara da yin fim din Gwaska wanda ya yishi kala-kala, tun daga Gwaska na daya har zuwa Gwaska ya dawo, a wannan karon Adamu ya bayyana cewa suna shirin yin fin din Gwaskan mata.


Kuma ga dukkan alamu Ado Gwanjane zai zama tauraron da zai ja ragamar shirin kamar yanda Adamun ya saka hotonshi.

No comments:

Post a Comment