Thursday, 30 August 2018

Ziyarar Theresa May a Najeriya: Buhari yayi alkawarin gudanar da sahihin zabe

A ci taba da ziyarar da take yi a kasashen Afrika, firaiministar Ingila,Theresa May ta kawo ziyara Najeriya Ranar Laraba inda ta gana da shugaban kasa, Muhammadu Buhari a fadarshi dake babban birnin tarayya, Abuja.


A cikin jawaban da yayi lokacin ganawar tasu, shugaba Buhari ya tabbatarwa da May cewa za'a gudanar da sahihin zabe a shekarar 2019 me zuwa.

A nata jawabin, ta tabbatar da baiwa Najeriya taimako wajen yakar 'yan Boko Haram da kuma inganta huldar kasuwanci tsakanin kasashen biyu.


No comments:

Post a Comment