Wednesday, 5 September 2018

A Baya Mun Yi Tsammanin Gwamnatin PDP Ta Gaza, Ashe Gara Ita Da Gwamnatin APC>>Sanata Kwankwaso

Sanata Kwankwaao wanda ya bayyana hakan a yayin hirarsa da Channel TV a yayin ziyarar da ya kai yankin Kudu, ya kara da cewa manyan matsalolin da Nijeriya take fuskanta sune rashin tsaro, talauci da sauransu amma sakacin gwamnati ya sanya an kaso shawo kan matsalolin.No comments:

Post a Comment