Wednesday, 5 September 2018

A Karshe Dai A Garin Daura Za A Gina Jami'ar Sufuri Da Gwamnatin Tarayya Za Ta Kawo Jihar Katsina.

Allah Abun Godiya, Maganar Jami'a ta Tabbata. Allah mun gode maka, Allah muna kara roko a gareka ka tsare mana Shugaba Buhari ka kara masa lafiya da Nisan kwana. 


Jami'ar Gwamnatin Tarayya ta Sufuri ta tabbata a Daura. Za a fara gininta a shekara mai zuwa. 
Godiyya ta Musamman ga: 
1. Ministan Sufuri Rotimi Chibuike Amaechi
2. Ministan Harkokin Jiragen Sama Hadi Sirika
3. Ciyaman Na Railway Corporation Engr. Usman Abubakar Sandamu
4. Daura Forum
5. DECA
6. DESOMF
7.  Masarautar Daura
8. Da dukkan wadanda suka bada gudunmawa wajen tabbatuwar wannan muhimman abu.

Muna Rokon Allah ya sa a fara aiki Lafiya, a kammala ta Lafiya. Allah ya kara taimaka ma wannan Gwamnatin Mai Adalci. Amin.
Rariya.

No comments:

Post a Comment