Friday, 14 September 2018

Abba El-Mustafa na murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Tauraron fina-finan Hausa, Abba El-Mustafa na murnar zagayowar ranar haihuwarshi, muna tayashi murna da fatan Alla ya karo shekaru masu Albarka.

No comments:

Post a Comment