Thursday, 27 September 2018

Abdulmumin Iliyasu(Tantiri) ya samu diya mace

Tauraron fina-finan Hausa kuma me bayar da umarni, Abdulmumin Iliyasu wanda aka fi sani da Tantiri ya samu karuwar diya mace ranar Talata, kamar yanda ya bayyana ta dandalinshi na sada zumunta da muhawara.


Yayi addu'ar Allah ya yiwa diyar tashi Albarka sannan kuma ya saka mata suna Hauwa.

Muna fatan Allah ya rayata a tafarki irin na addinin mudulunci

No comments:

Post a Comment