Saturday, 15 September 2018

Adam A. Zango ya bayyama albarkacin wadanda yake ci da har tasa ake kiranshi da Ranka shi dade

Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango ya saka wannan hoton nashi inda ya nuna zobenshi dake dauke da sunan Allah da manzon tsira, Annabi Muhammad (S.A.W).Ya rubuta cewa, Albarkacinsu nake ci shi yasa ake cemin Ranka shi dade.

No comments:

Post a Comment