Wednesday, 5 September 2018

Ahmed Musa da matarshi Juliet

Tauraron dan kwallon Najeriya, Ahmed Musa dake bugawa kungiyyar Alnassr ta kasar Saudi Arabia wasa kenan a wannan hoton tare da matarshi, Juliet, sun haskaka,muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment