Sunday, 2 September 2018

Ahmed Musa ya gana da tsohon kocinshi

Tauraron dan kwallon Najeriya, Ahmed Musa kenan tare da tsohon kocinshi da ya horas dashi me suna Coach Bros a yayin da suka gana a Jos.
No comments:

Post a Comment