Tuesday, 25 September 2018

A'isha Buhari ta halarci taron matan shuwagabannin kasashen Afrika a kasar Amurka

Uwargidan shugaban kasa, Hajiya A'isha Buhari ta halarci taron matan shuwagabannin kasashen Afrika da akayi a birnin New York na kasar Amurka, an yi taronne kamin babban taron majalisar dinkin Duniya da zai gudana nan gaba kadan.
No comments:

Post a Comment