Sunday, 30 September 2018

A'isha Humaira ta kai ziyara kabarin Danfodio

Jarumar fina-finan Hausa, Aisha Humaira kenan a wadannan kayatattun hotunan nata, ta je Sakkwato inda har ta kai ziyara kabarin Shehu Uman Danfodio, kamar yanda ta bayyana.Hoton kasa, kabarin DanFodio ne kamar yanda A'isha ta dauka.

Muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment