Monday, 3 September 2018

Ali Nuhu rike da kyautar da aka bashi akan fim din Mansoor

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Sarki kenan a wannan hoton rike da kyautar MVCA da aka bashi akan fim din daya shirya na Mansoor, fim din ya ciri tuta a matsayin na daya cikin fina-finan da aka shirya a Najeriya da harshen gida.


Muna tayashi murna.

No comments:

Post a Comment