Sunday, 2 September 2018

Ali Nuhu ya lashe muhimmiyar kyauta

Fitaccen jarumi a masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Ali Nuhu, ya kara lashe gagarumar kyauta ta "Africa Magic viewers Awards 2018".


Jarumin ya lashe kyautar ne saboda burgewar da shirin sa, Mansoor, ya yi.

Ali Nuhu na fitowa a fina-finan Hausa da na kudancin Najeriya (Nollywood). Kazalika yana tsarawa, bayar da umarnin da rubuta labari.
Naija.ng.

No comments:

Post a Comment