Tuesday, 4 September 2018

Ambaliyar ruwa da iska me karfi sunyi barna a Japan

Ambaliyar ruwa ga guguwa me karfi tayi mummunar barna a kasar Japan, rabon da kasar ta ga irin wannan lamari tun shwkaru 25 da suka gabata, ruwa ya rika tsiri a sama yana haye gabar tekuna yana shigowa gari.


Ruwan ya karya gadoji yayi sanadin zabtarewar kasa kuma an samu rahotannin mutuwar mutane 7 da kuma raunata kimanin 300.
Hukumomi a kasar aun gargadi kimanin mutane miliyan daya akan su kauracewa gidajesu gudun kar ambaliyar ruwan ta rutsa dasu.


No comments:

Post a Comment