Thursday, 6 September 2018

An baiwa Ahmed Musa kyautar waya me dauke da sunanshi

Tauraron dan kwallon Najeriya, Ahmed Musa ya samu kyautar sabuwar waya da wasu kamfunnan fasaha dana jigilar kaya suka bashi, wayar kirar iphone na dauke da sunanshi da kuma kalar rigar 'yan kwallon Najeriya.Muna tayashi murna.

No comments:

Post a Comment