Saturday, 29 September 2018

An ga ministan labarai na shekar bacci a gurin wani taro

Ministan labarai da Al-adu, Lai Muhammad Kenan a wannan hoton yake sheka bacci a gurin wani taron da ake yi dan shiryawa ranar samun 'yancin Najeriya daga turawan mulkin mallaka.


No comments:

Post a Comment