Thursday, 13 September 2018

An gano wasu murahu masu shekaru 800 a Turkiyya

A aiyukan haka da ake yi a Kalehoyuk mai tarihin shekaru dubu 5 da ke Kirsehir, an ciro wasu murahu da suke da shekaru 800 wanda aka yi amfani da su a zamanin daular Selcuk.


A shekarar 2009 aka fara aiyukan haka a yankin inda daga bisani aka dakata.

An sake dawo da aiyukan hakar a shekarar 2012.
TRThausa.

No comments:

Post a Comment