Friday, 14 September 2018

An kama me yaga fastar kamfe din shugaba Buhari a Abuja

Jami'an 'yansanda a babban birnin tarayya, Abuja sun kama wani matashi da ya ke lalata fastar kamfe din shugaban kasa, Muhammadu Buhari, matashin ya rika yaga fastarne saboda rashin jin dadin irin mulkin Buhari.


A jiyane dai aka samu wani matashi da ya dare kan karfen sabis ko kuma tangaraho na tsawon awannni 24 ya sauko shima dai yace mulkin Buharinne be mishi ba shi yasa ya aikata wancan aiki.


No comments:

Post a Comment