Tuesday, 4 September 2018

An Kama 'Yan Ta'addan Da Suka Sace Sheik Algarkawy

Rundunar 'yan sanda sun samu nasarar 'yan ta'addan da suka sace Shehun malamin nan mazauni Kaduna, Sheikh Mohammed Algarkawi wanda suka saki bayan sun karbi milyan 12 tare da kashe 'yan sanda hudu da suka je farautarsu.


Kakakin Rundunar, Jimoh Moshood. Ya ce an uku daga cikin 'yan ta'addan tare da kwato bindigogi kirar Ak47 inda ya jaddada cewa da zarar an kammala bincike za a gurfanar da su gaban kotu.
Rariya.

No comments:

Post a Comment