Monday, 3 September 2018

Anga Abba Kyari sanye da agogon sama da Naira Miliyan 17

An 'kyallaro shugaban ma'aikatan fadar shugaban 'kasa, Abba Kyari, sanye da agogon hannu 'kirar 'Patel Philippe' mai tsadar Yuro 37,500 wanda a kudin Najeriya ya kai kimanin Naira miliyan 17.6.


Sarauniya.

No comments:

Post a Comment