Tuesday, 11 September 2018

Atiku Abubakar ya kai ziyara jihar Katsina

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya je jihar Katsina a yau, Talata inda ya gana da masu ruwa da tsaki na jam'iyyar PDP a jihar akan fitowarshi takarar shugaban kasa.A sakon da ya fitar ta dandalinshi na sada zumunta yace, ya samu tarba me kyau kuma yana godiya ga mutanen Katsina


No comments:

Post a Comment