Wednesday, 5 September 2018

Atiku yayi Kus-Kus da Fayose

Tsohon mataimakin shugaban kasa, kuma daya daga cikin 'yan takarar shugabancin kasa karkashin jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar kenan a wannan hoton tare da gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose lokacin da ya kai ziyara jihar.


Kasancewar Gwamnan ya kusa sauka daga mukaminshi inda zai ba zababben gwamnan jihar guri sannan kuma yayi kaurin suna wajan sukar gwamnatin Buhari hadi da cewa rahotanni sun nuna hukumar EFCC zata bincikeshi yasa mutane suka rika tunanin ko me Atiku ke gayamishi a wannan hoton?.


No comments:

Post a Comment