Wednesday, 12 September 2018

Ba zamu bari wanda suka lalata Najeriya su sake karbar mulki ba>>Shugaba Buhari lokacin da ya mayar da Fom

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan tare da wasu jami'an gwamnati da suka mai rakiya zuwa ofishin jam'iyyar APC dan mayar da fom din sake tsayawa takara a zaben shekarar 2019.


A lokacin mayar da fom din, shugaba Buhari ya amshi sabon katin jam'iyya wanda aka yishi a zamanance sannan kuma yayi kira ga 'yan jam'iyyar da su hada karfi da karfe wajan ganin sun sake samun nasara dan tabbatar da cewa wanda suka lalata Najeriya basu sake samun famar mulki ba.
No comments:

Post a Comment