Monday, 17 September 2018

Bani da banbanci da su>>General BMB

Tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello, General BMB kenan a wannan hoton tare da Almajirai, ya bayyana cewa, duk da mataayin da ya samu kanshi a yanzu bashi da banbanci dasu.

No comments:

Post a Comment