Thursday, 13 September 2018

Buhari ba Barawo bane irin Saraki>>Inji dan gidan gwamnan Kaduna

Dan gidan gwamnan jihar Kaduna, Bashir El-Rufai ya kira kakakin majalisar dattijai kuma dan takarar shugaban kasa, Bukola Saraki da cewa ba kalar Buhari bane.Wanine ya tambayi Bashir din da cewa yana so ya gayamishi wani abu da Shugaba Buhari ke da shi wanda ya dara Saraki.

Sai Bashir ya bashi amsar cewa, Buhari ba barawo bane.

No comments:

Post a Comment