Wednesday, 5 September 2018

Buhari ne zabina: Babu me canjani>>Inji jarumar fim din Hausa, Hauwa Muktar

Jarumar fina-finan Hausa, Hauwa Muktar wadda dama tuni ta saba bayyana irin yanda take goyon bayan shugaban kasa, Muhammadu Buhari. A wannan karin ma Hauwa ta saka wannan hoton na shugaba Buhari ta kuma bayyana cewa shine zabinta.


To saidai yayin da wasu suke da ra'ayi irin nata, wasu sukarta suka rika yi wasu kam haddama zagi.
Wannan yasa jarumar ta mayar da martani ta hanyar goge ra'ayin masu yin zagin a dandalinta na Instagram sannan ta bayyana cewa ra'ayintane son shugaba Buhari babu me canjata.

No comments:

Post a Comment