Saturday, 15 September 2018

Buhari ya daga hannun Imaan Suleiman me neman takarar kujerar majalisar wakilai

A yayin da Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya daga hannun Honarabul Imaan Suleiman Ibrahim don ta yi takarar kujerar majalisar wakilai ta tarayya, inda za ta wakilci kananan hukumomin Keffi, Karu da Kokona, ta jaddada cewa za ti aiki tukuru tare da shugaban kasa domin kawo ci gaba a mazabarta da ma Nijeriya baki daya idan har Allah ya nufa ta ci zabe.Shugaba Buhari ya kuma ja hankalin  ta da ta bi dokokin hukumar zabe.

Wannan ya faru ne bayan ta kai wa shugaban kasa ziyara a jiya Juma'a a fadar sa dake Abuja.
Rariya.

No comments:

Post a Comment