Saturday, 15 September 2018

'Da ace Adam A. Zangone ya rike hannun Rahama Sadau da kaji tsinuwa a gari'

Wannan hoton na shugaban kasa, Muhammadu Buhari inda ya daga hannun wata me neman takarar majalisa ya jawo cece-kuce a shafukan sada zumunta, wani me shirya fina-finan Hausa Shazali Kamfa shima ya bayyana nashi ra'ayin akan hoton.Inda yace, da ace Adam A. Zango ne ya rike hannun Rahama Sadau da kaji tsinuwa a gari.

No comments:

Post a Comment