Tuesday, 25 September 2018

Dangote da Otedola sun halarci bikin bayar da kyautar gwarzon FIFA a Landan

Attajiran Najeriya, Aliko Dangote da Femi Otedola da shugaban kamfanin Flytime Group kenan jiya, Litinin a birnin Landan wajan taron bayar da kyautar gwarzon dan kwallon FIFA na kakar 2017/18.

No comments:

Post a Comment