Tuesday, 4 September 2018

Fatima Ganduje da Idris Ajimobi sun zama fuskar mujallar George Okoro

Ma'aurata, Diyar Gwamnan jihar Kano, Fatima Abdullahi Umar Ganduje da mijinta, Dan gwamnan jihar Oyo, Idris Ajimobi ne suka zama fuskar mujallar labaran aure ta George Okoro.Hoton nasu ya kayatar, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment