Wednesday, 5 September 2018

Fatima Ganduje da Idris Ajimobi sun haskaka a wadannan hotunan

Diyar gwamnan jihar Kano, Fatima Abdullahi Ganduje kenan a wadannan hotunan tare da mijinta, dan gwamnan jihar Oyo, Idris Ajimobi, muna musu fatan Alheri.No comments:

Post a Comment