Sunday, 30 September 2018

Fatima Ganduje da surukarta, Florence Ajimobi

Diyar gwamnan jihar Kano, Fatima Ganduje kenan tare da surukarta, Florence Ajimobi a wadannan hotunan nasu da suka dauka rungume da juna cikin annashuwa, muna musu fatan Alheri.No comments:

Post a Comment