Sunday, 30 September 2018

Fatima Ganduje ta yiwa mahaifinta addu'a bayan zaben fidda gwani

Bayan da aka kammala zaben fidda gwanin da zai tsayawa jam'iyyar APC takarar shugaban kasa, wanda akayi amfani da salon kato bayan kato a jihar Kano inda aka ga gwamnan jihar Dr. Abdullahi Umar Ganduje shima ya hau layi ana yi dashi, diyarshi ta mai addu'a.


Fatima Ganduje ta yiwa mahaifin nata da 'yan uwanta addu'a ta dandalinta na sada zumunta kamar haka, Baba da 'yan uwana Allah hukko on sa'a ameen.

No comments:

Post a Comment