Monday, 10 September 2018

Gamayyar kingiyoyi sun sayawa gwamna El-Rufai Fom din takara

Kungiyar IPMAN, PTD, NARTO, KASUWAR SHEIK MAHMUD GUMI da Kungiyar Katsinawa da Daurawa Mazauna Jihar Kaduna sun saya wa Gwamna Nasir Ahmad El-Rufai fom na tsayawa takara a karo na biyu.
No comments:

Post a Comment