Sunday, 16 September 2018

Ganduje yabi Kwankwaso, shi kuma Shekarau na binshi

Duniya rawar 'yan mata, na gaba ya koma baya, a zamanin milkin Sanata Rabiu Musa Kwankwaso lokacin Gwamna Ganduje na mataimakinshi, Gandujenne ke bin bayan Kwankwaso, yanzu kuma Ganduje ya koma gaba, Malam Ibrahim Shekarau na bin bayanshi.No comments:

Post a Comment