Tuesday, 4 September 2018

General BMB tare da 'yan biyunshi

Tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello wanda ake kira da General BMB kenan a wannan hoton da yake rike da 'yan biyunshi, sun haskaka, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment