Wednesday, 26 September 2018

GIDAN TALABIJIN NA KASA (NTA) YA ZIYARCI MASU KIRGA GERO A JIHAR KEBBI

Yayin da gidan talabijin na kasa wato NTA ya ziyarci masu kirga buhun gero dake karamar hukumar mulki ta Yawuri dake jihar Kebbi, inda  wakilin su, Nura Aliyu ya zanta da mai magana da yawun makirga geron, Ahmad Sarkin Yaki.

Daga Real Sani Twoeffect Yawuri

No comments:

Post a Comment