Thursday, 27 September 2018

Gwamna Dangwambo ya kaiwa Jonathan ziyara

Gwamnan jihar Gombe, Hassan Ibrahim Dankwambo kenan a lokacin da ya kaiwa tsohon shugaban kasa, Goodluck Ebele Jonathan ziyara a gidanshi, Dan Kwanbo ya bayyana jin dadin ziyarar da ya kaiwa tsohon me gidan nashi inda ya bayyana cewa yayi aiki tare dashi a matsayin babban akawu na kasa.


Dan kwanbon dai na daya daga cikin masu neman tsayawa takarar shugaban kasa a karkashin jam'iyyar PDP.


No comments:

Post a Comment