Wednesday, 12 September 2018

Gwamna Ganduje ya mayar da fom din sake tsayawa takara

Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Gaduje kenan a wadannan hotunan lokacin da yake mayar da fom din sake tsayawa takararshi a karo na biyu, ya samu rakiyar mukarraban gwamnatinshi.

No comments:

Post a Comment