Monday, 10 September 2018

Gwamna Ganduje yayi watsi da Jarhula

Bayan komawar tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau jam'iyyar APC daga PDP,gwamna me ci, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, yayi watsi da saka jar hula, ana ganin saka jar hula yana da alaka da tsohon gwamnan jihar, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso.


Masu taimakawa gwamnan a shafukan sada zumunta ne suka bayyana haka inda sukace a karshe dai Gwamna Ganduje yayi watsi da jar hula.

No comments:

Post a Comment