Wednesday, 12 September 2018

Gwamna Okorocha ya kaiwa gwamna Ganduje da malam Shekarau ziyara

Gwamnan jihar Imo, Rochas Okorochas ya kaiwa gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje da tsohon gwamnan jihar ta Kano kuma dan takarar kujerar Sanatan Kano ta tsakiya,Malam Ibrahim Shekarau ziyara a gidan gwamnatin jihar Kano dake Abuja.

No comments:

Post a Comment