Sunday, 9 September 2018

Gwamnan Zamfara Ya Tsayar Da Mataimakinsa A Matsayin Magajinsa

Gwamnan Zamfara AbdulAziz Yari ya tsayar da Mataimakinsa, Ibrahim Muhammad Wakala a matsayinsa wanda zai gaje shi a zaben 2019.


Da yake karin haske kan wannan matakin, Gwamnan ya nuna cewa ya zama dole ya tsayar da wanda zai gaje shi daga karamar hukumar Gusau saboda gudunmawar da mutanen yankin suk bayar wajen ci gaban dimokradiyya a jihar.
Rariya.

No comments:

Post a Comment