Monday, 10 September 2018

Gwamnan Zamfara Zai Karbe Kujerar Sanata Ahmed Yariman Bakura

Gwamnan Zamfara, AbdulAziz Yari ya fito takarar kujerar dan majalisar Dattawa inda zai fafata da Tsohon Gwamnan Jihar kuma wanda ke rike da kujerar dan majalisar, Sanata Ahmed Sani Yariman Bakura.No comments:

Post a Comment