Tuesday, 11 September 2018

Gwamnatin jihar Kano ta bayar da hutun shekarar musulunci

Gwamnatin jihar Kano ta bayar da hutun sabuwar shekarar musulunci, yau Talata inda muka shiga sabuwar shekarar hijira ta alif 1440, muna fatan Allah ya sada mu da Alkhairan dake cikin wannan shekara, sharrin dake ciki kuma Allah ya mana katangar karfe dashi.

No comments:

Post a Comment