Thursday, 6 September 2018

"Gwamnonin APC Shida Da 'Yan Majalisa 27 Za Su Koma PDP"

Jam'iyyar PDP ta tabbatar da cewa ta fara tattaunawa da wasu gwamnonin APC shida da 'yan majalisar tarayya 27 wadanda take sa ran za su canja sheka zuwa jam'iyyar.


Kakakin Jam'iyyar, Kolawale ya ce, nan da 'yan makonni masu zuwa gwamnonin da 'yan majalisar za su bayar da sanarwar ficewa daga APC inda ya jaddada cewa PDP ta kammala duk wasu shirye shirye na karbarsu ta yadda za a ba su damar shiga zabuka masu zuwa.
rariya.

No comments:

Post a Comment