Friday, 28 September 2018

Hadarin jirgin saman sojin Najeriya: Daya ya tsallake rijiya da baya: Daya ya rasu

A yaune jirgin saman sojin Najeriya guda biyu suka yi karo da juna suka fado kasa a yayin da sojojin ke atisayen shirin bikin ranar 'yanci da za'ayi mako me zuwa, wannan daya ne daga cikin matuka jirgin da ya tsallake rijiya da baya.


Hukumar sojin ta bayyana cewa, daya daga cikin matuka jirgin ya rasa ranshi a hadarin.No comments:

Post a Comment