Thursday, 27 September 2018

Hajiya A'isha Buhari ta gabatar da jawabi a taron yaki da tarin Fuka

Uwargidan shugaban kasa, Hajiya A'isha Buhari ta gabatar da jawabi a gurin taron yaki da cutar Fuka a najalisar dinkin Duniya dake gudana a birnin New York na kasar Amurka.


No comments:

Post a Comment