Tuesday, 4 September 2018

Hajiya A'isha Buhari ta halarci taron kawar da ciwon kanjamau daga kasashen Afrika a kasar China

Uwargidan shugaban kasa, Hajiya A'isha Buhari ta halarci taron kasashen Afrika da kasar China akan kawar da cutar Kanjamau wanda sauran matan shuwagabannin kasashen Afrika suka halarta.


Hajiya A'isha Buhari ta hadu da matar shugaban kasar China, Peng Liyuang inda ta bayyana cewa tana fatan za'a samu damar kawar da cutar daga kasashen Afrika.No comments:

Post a Comment