Tuesday, 4 September 2018

Hauwa Garba 'yar kwalisa

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hauwa S Garba kenan a wadannan hotunan nata da ta dauka lokacin da take gabar Teku, yawan shakatawan, ta sha kyau, tubarkallah.
No comments:

Post a Comment